rachelua_ha_psa_tn/89/46.txt

14 lines
894 B
Plaintext
Raw Permalink Normal View History

[
{
"title": "da kuma rashin amfanin yadda ka hallici dukkan mutane",
"body": "Cikakken sunan \"rashin amfani\" ana iya bayyana shi a matsayin \"mara amfani.\" AT: \"da ka halicci dukkan mutane don su mutu ba tare da amfani ba\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Wane ne zai rayu ba zai mutu ba",
"body": "Marubucin yayi amfani da waɗannan tambayoyin don jaddada cewa duk mutane zasu mutu.\nAT: \"Ba wanda zai iya rayuwa har abada ko ya dawo da kansa bayan ya mutu\"\n(Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ya iya kuɓutar da ransa daga Lahira",
"body": "Anan \"hannu\" yana nufin iko. Marubucin yayi maganar Lahira kamar mutum ne wanda yake da\niko akan waɗanda suka mutu. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) mutum ba zai iya dawo da kansa\ncikin rai ba bayan ya mutu ko 2) mutum ba zai iya kiyaye kansa daga mutuwa ba. (Duba: figs_metonymy da figs_personification)"
}
]