"body": "Cikakken sunan \"rashin amfani\" ana iya bayyana shi a matsayin \"mara amfani.\" AT: \"da ka halicci dukkan mutane don su mutu ba tare da amfani ba\" (Duba: figs_abstractnouns)"
"body": "Marubucin yayi amfani da waɗannan tambayoyin don jaddada cewa duk mutane zasu mutu.\nAT: \"Ba wanda zai iya rayuwa har abada ko ya dawo da kansa bayan ya mutu\"\n(Duba: figs_rquestion)"
"body": "Anan \"hannu\" yana nufin iko. Marubucin yayi maganar Lahira kamar mutum ne wanda yake da\niko akan waɗanda suka mutu. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) mutum ba zai iya dawo da kansa\ncikin rai ba bayan ya mutu ko 2) mutum ba zai iya kiyaye kansa daga mutuwa ba. (Duba: [["