rachelua_ha_isa_tn_l3/37/01.txt

10 lines
503 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya zamana a lokacin da",
"body": "Ana amfani da wannan jimlar a nan don yiwa wani muhimmin al'amari alama a cikin labarin.\nIdan yarenku yana da hanyar yin wannan, kuna iya la'akari da amfani da shi anan. (Duba: writing_newevent)"
},
{
"title": "ya kekkece tufafinsa, ya rufe jikinsa da tsummoki",
"body": "Wannan alama ce ta nuna bakin ciki da damuwa. AT: \"ya yayyaga tufafinsa kuma\nya lulluɓe da tsummoki saboda yana cikin damuwa ƙwarai\" (Duba: translate_symaction)"
}
]