[ { "title": "Ya zamana a lokacin da", "body": "Ana amfani da wannan jimlar a nan don yiwa wani muhimmin al'amari alama a cikin labarin.\nIdan yarenku yana da hanyar yin wannan, kuna iya la'akari da amfani da shi anan. (Duba: writing_newevent)" }, { "title": "ya kekkece tufafinsa, ya rufe jikinsa da tsummoki", "body": "Wannan alama ce ta nuna bakin ciki da damuwa. AT: \"ya yayyaga tufafinsa kuma\nya lulluɓe da tsummoki saboda yana cikin damuwa ƙwarai\" (Duba: translate_symaction)" } ]