rachelua_ha_isa_tn_l3/25/06.txt

18 lines
777 B
Plaintext

[
{
"title": "liyafa da abubuwa masu ƙiba",
"body": "Anan \"abubuwa masu ƙiba\" na nufin mafi kyawun abinci."
},
{
"title": "zai rushe abin da ya rufe dukkan mutane, saƙaƙƙen mayafin lulluɓe dukkan al'ummai",
"body": "Ana magana akan mutuwa, wahala, da baƙin ciki kamar dai su gajimare ne ko yanar gizo\nwanda ya rufe kowa da kowa a duniya. (Duba: figs_metaphor da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Zai haɗiye mutuwa har abada",
"body": "An ambaci Yahweh yana sa mutane su rayu har abada kamar zai haɗiye mutuwa. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zai ɗauke ƙasƙancin mutanensa daga duniya dukka",
"body": "An ambaci Yahweh da ya sa mutane su daina jin kunya kamar kunya a matsayin wani abu da\nYahweh zai cire. (Duba: figs_metaphor)"
}
]