[ { "title": "liyafa da abubuwa masu ƙiba", "body": "Anan \"abubuwa masu ƙiba\" na nufin mafi kyawun abinci." }, { "title": "zai rushe abin da ya rufe dukkan mutane, saƙaƙƙen mayafin lulluɓe dukkan al'ummai", "body": "Ana magana akan mutuwa, wahala, da baƙin ciki kamar dai su gajimare ne ko yanar gizo\nwanda ya rufe kowa da kowa a duniya. (Duba: figs_metaphor da figs_parallelism)" }, { "title": "Zai haɗiye mutuwa har abada", "body": "An ambaci Yahweh yana sa mutane su rayu har abada kamar zai haɗiye mutuwa. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "zai ɗauke ƙasƙancin mutanensa daga duniya dukka", "body": "An ambaci Yahweh da ya sa mutane su daina jin kunya kamar kunya a matsayin wani abu da\nYahweh zai cire. (Duba: figs_metaphor)" } ]