rachelua_ha_isa_tn_l3/56/04.txt

10 lines
371 B
Plaintext

[
{
"title": "a cikin gidana da ganuwata",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya. AT: \"a cikin bangon haikalina\"\n(Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "ba za a taɓa datsewa ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"wannan ba zai taɓa ƙarewa ba\" ko\n\"ba za a taɓa mantawa da shi ba\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]