[ { "title": "a cikin gidana da ganuwata", "body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya. AT: \"a cikin bangon haikalina\"\n(Duba: figs_doublet)" }, { "title": "ba za a taɓa datsewa ba", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"wannan ba zai taɓa ƙarewa ba\" ko\n\"ba za a taɓa mantawa da shi ba\" (Duba: figs_activepassive)" } ]