rachelua_ha_ezk_tn_l3/12/11.txt

10 lines
472 B
Plaintext

[
{
"title": "Zan shimfiɗa ragata a kansa kuma zai kamu a tarkona;",
"body": "Yahweh yayi magana akan bawa Kaldiyawa damar kama yarima kamar shi da kansa yake\nkama basarake a cikin tarkon da ya saka. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zan kawo shi Babila",
"body": "Yahweh yayi magana akan bawa Kaldiyawa damar kawo ɗan sarki zuwa Babila kamar dai shi\nda kansa ke kawo yariman can. AT: \"Zan sa Kaldiyawa su kawo shi Babila\"\n(Duba: figs_explicit)"
}
]