[ { "title": "Zan shimfiɗa ragata a kansa kuma zai kamu a tarkona;", "body": "Yahweh yayi magana akan bawa Kaldiyawa damar kama yarima kamar shi da kansa yake\nkama basarake a cikin tarkon da ya saka. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "zan kawo shi Babila", "body": "Yahweh yayi magana akan bawa Kaldiyawa damar kawo ɗan sarki zuwa Babila kamar dai shi\nda kansa ke kawo yariman can. AT: \"Zan sa Kaldiyawa su kawo shi Babila\"\n(Duba: figs_explicit)" } ]