rachelua_ha_ezk_tn_l3/43/03.txt

6 lines
478 B
Plaintext

[
{
"title": "sa'ad da yazodomin ya lalatar da birnin",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) jimla ta biyu da farawa da \"bisa\" ta bayyana ma'anar jimlar farko da ta fara da \"bisa ga.\" AT: \"Bisa ga kamannin wahayin da na gani lokacin da ya\nzo ya hallaka birnin\" ko 2) kalma ta farko tana nufin wahayin da Ezekiyel ya gani na ɗaukakar\nAllah. AT: \"Bayyanar wannan wahayin da na gani ya yi dai-dai da wahayin da na gani lokacin da ya zo don ya hallaka birnin\""
}
]