[ { "title": "sa'ad da yazodomin ya lalatar da birnin", "body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) jimla ta biyu da farawa da \"bisa\" ta bayyana ma'anar jimlar farko da ta fara da \"bisa ga.\" AT: \"Bisa ga kamannin wahayin da na gani lokacin da ya\nzo ya hallaka birnin\" ko 2) kalma ta farko tana nufin wahayin da Ezekiyel ya gani na É—aukakar\nAllah. AT: \"Bayyanar wannan wahayin da na gani ya yi dai-dai da wahayin da na gani lokacin da ya zo don ya hallaka birnin\"" } ]