rachelua_ha_ezk_tn_l3/17/09.txt

10 lines
489 B
Plaintext

[
{
"title": "Ko za ta wadatu?",
"body": "Yahweh yayi wannan a matsayin babbar tambaya don jaddada amsar mara kyau. Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: \"Ba zai ci gaba ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Ba za ta yanƙwane ba idan iskar gabas ta hura ta? ",
"body": "Yahweh yayi wannan tambaya ta lafazi don jaddada cewa lallai hakan zai faru. Ana iya fassara shi azaman bayani. AT: \"Zai bushe lokacin da iskar gabas ta taɓa shi.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]