[ { "title": "Ko za ta wadatu?", "body": "Yahweh yayi wannan a matsayin babbar tambaya don jaddada amsar mara kyau. Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: \"Ba zai ci gaba ba.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Ba za ta yanƙwane ba idan iskar gabas ta hura ta? ", "body": "Yahweh yayi wannan tambaya ta lafazi don jaddada cewa lallai hakan zai faru. Ana iya fassara shi azaman bayani. AT: \"Zai bushe lokacin da iskar gabas ta taɓa shi.\" (Duba: figs_rquestion)" } ]