rachelua_ha_ezk_tn_l3/30/04.txt

14 lines
560 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Waɗannan su ne maganar Yahweh game da Masar."
},
{
"title": "kuma za a yi ƙunci a cikin Kush",
"body": "Ana iya bayyana kalmar \"baƙin ciki\" ta la'akari da yadda mutane suke ji. AT:\n\"mutanen Cush za su yi baƙin ciki ƙwarai\" ko \"mutanen Cush za su sha wuya\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "da kuma lokacin da ginshiƙanta aka warwatsar",
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"lokacin da maharan suka rusa\nharsashin ginin a Masar\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]