[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Waɗannan su ne maganar Yahweh game da Masar." }, { "title": "kuma za a yi ƙunci a cikin Kush", "body": "Ana iya bayyana kalmar \"baƙin ciki\" ta la'akari da yadda mutane suke ji. AT:\n\"mutanen Cush za su yi baƙin ciki ƙwarai\" ko \"mutanen Cush za su sha wuya\" (Duba: figs_abstractnouns)" }, { "title": "da kuma lokacin da ginshiƙanta aka warwatsar", "body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"lokacin da maharan suka rusa\nharsashin ginin a Masar\" (Duba: figs_activepassive)" } ]