rachelua_ha_ezk_tn_l3/30/01.txt

14 lines
760 B
Plaintext

[
{
"title": "Kaiton ranar mai zuwa",
"body": "Wannan kirari yana nuna tsoron da mutane zasu ji game da wata ranar da abubuwa masu ban tsoro da firgici zasu faru. AT: \"Oh a waccan ranar\" ko \"Oh, abin da ranar tsoro za\nta zo\" (Duba: figs_exclamations)"
},
{
"title": "Za ta zama rana ce",
"body": "Gizagizai masu duhu suna wakiltar haɗari da tsoro. AT: \"Zai zama kamar yini tare\nda gizagizai masu duhu\" ko \"Zai zama abin firgita kamar ranar da ke cikin gajimare mai duhu\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "lokaci na masifa ga al'ummai",
"body": "Cikakken sunan \"ƙaddara\" za a iya fassara shi da kalmar \"munanan abubuwa za su faru.\"\nAT: \"lokacin da mummunan abubuwa zasu faru ga al'ummomi\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]