[ { "title": "Kaiton ranar mai zuwa", "body": "Wannan kirari yana nuna tsoron da mutane zasu ji game da wata ranar da abubuwa masu ban tsoro da firgici zasu faru. AT: \"Oh a waccan ranar\" ko \"Oh, abin da ranar tsoro za\nta zo\" (Duba: figs_exclamations)" }, { "title": "Za ta zama rana ce", "body": "Gizagizai masu duhu suna wakiltar haɗari da tsoro. AT: \"Zai zama kamar yini tare\nda gizagizai masu duhu\" ko \"Zai zama abin firgita kamar ranar da ke cikin gajimare mai duhu\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "lokaci na masifa ga al'ummai", "body": "Cikakken sunan \"ƙaddara\" za a iya fassara shi da kalmar \"munanan abubuwa za su faru.\"\nAT: \"lokacin da mummunan abubuwa zasu faru ga al'ummomi\" (Duba: figs_abstractnouns)" } ]