rachelua_ha_ezk_tn_l3/25/08.txt

14 lines
533 B
Plaintext

[
{
"title": "Zan buɗe magangarin Mowab in fara daga biranensa a kan iyaka",
"body": "Anan ana maganar garin Mowab tare da wakilin suna na \"nasa.\" AT: \"farawa daga\nbiranenta\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "Bet Yeshimot ... Ba'al Miyon ... Kiriyatayim",
"body": "Waɗannan sunayen wuraren ne. (Dubs: translate_names)"
},
{
"title": "domin mutanen gabas waɗanda ke gãba da mutanen Ammon",
"body": "Zan kuma aiko da wannan runduna guda daga mutanen gabas waɗanda suka yi yaƙi da\nAmmonawa."
}
]