[ { "title": "Zan buɗe magangarin Mowab in fara daga biranensa a kan iyaka", "body": "Anan ana maganar garin Mowab tare da wakilin suna na \"nasa.\" AT: \"farawa daga\nbiranenta\" (Duba: figs_personification)" }, { "title": "Bet Yeshimot ... Ba'al Miyon ... Kiriyatayim", "body": "Waɗannan sunayen wuraren ne. (Dubs: translate_names)" }, { "title": "domin mutanen gabas waɗanda ke gãba da mutanen Ammon", "body": "Zan kuma aiko da wannan runduna guda daga mutanen gabas waɗanda suka yi yaƙi da\nAmmonawa." } ]