rachelua_ha_ezk_tn_l3/32/26.txt

10 lines
468 B
Plaintext

[
{
"title": "domin sun kawo ta'addancinsu cikin ƙasar masu rai",
"body": "Ana faɗar da tsoro ga mutane kamar ana kawo musu abu ne. Cikakken sunan \"ta'addanci\" ana\niya fassara shi da kalmar aikatau. Madadin fassara: \"sun firgita kowa a ƙasar masu rai\" (Duba:"
},
{
"title": "kurakuransu bisa ƙasusuwansu",
"body": "Mayaƙan mugunta sun rufe jikinsu, kodayake mutum yana tsammanin garkuwar su zata\nlulluɓe su cikin mutuwa. (Duba: figs_idiom)"
}
]