[ { "title": "domin sun kawo ta'addancinsu cikin ƙasar masu rai", "body": "Ana faɗar da tsoro ga mutane kamar ana kawo musu abu ne. Cikakken sunan \"ta'addanci\" ana\niya fassara shi da kalmar aikatau. Madadin fassara: \"sun firgita kowa a ƙasar masu rai\" (Duba:" }, { "title": "kurakuransu bisa ƙasusuwansu", "body": "Mayaƙan mugunta sun rufe jikinsu, kodayake mutum yana tsammanin garkuwar su zata\nlulluɓe su cikin mutuwa. (Duba: figs_idiom)" } ]