rachelua_ha_ezk_tn_l3/04/01.txt

14 lines
644 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da magana da Ezekiyel. Ya gaya wa Ezekiyel ya ɗauki tubali da datti da\nguntun itace ya yi kamar shi ne Yahweh yana halaka birnin Yerusalem."
},
{
"title": "Ka sassaƙa birnin Yerusalem a kansa",
"body": "Wataƙila kuna buƙatar bayyana a fili cewa Ezekiyel zai sassaka hoto. AT: \"zana\nhoton birnin Yerusalem\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "sa fuskarka gãba dashi",
"body": "Wannan umarni ne na duban samfurin birni a matsayin alama ta azabtar da birni. AT: \"ku kalli gari\" ko \"ku kalli garin yadda za'a cutar da shi\" (Duba: translate_symaction)"
}
]