"body": "Yahweh ya ci gaba da magana da Ezekiyel. Ya gaya wa Ezekiyel ya ɗauki tubali da datti da\nguntun itace ya yi kamar shi ne Yahweh yana halaka birnin Yerusalem."
"body": "Wannan umarni ne na duban samfurin birni a matsayin alama ta azabtar da birni. AT: \"ku kalli gari\" ko \"ku kalli garin yadda za'a cutar da shi\" (Duba: translate_symaction)"