rachelua_ha_ezk_tn_l3/14/06.txt

6 lines
244 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku tuba ku juyo daga gumakanku! Ku juya fuskokinku baya daga dukkan haramtattun ayyukanku",
"body": "Duk waɗannan jimloli guda biyu hanyoyi ne da za a gaya wa Isra'ilawa su daina bautar gumaka. (Duba: figs_parallelism)"
}
]