[ { "title": "Ku tuba ku juyo daga gumakanku! Ku juya fuskokinku baya daga dukkan haramtattun ayyukanku", "body": "Duk waÉ—annan jimloli guda biyu hanyoyi ne da za a gaya wa Isra'ilawa su daina bautar gumaka. (Duba: figs_parallelism)" } ]