rachelua_ha_ezk_tn_l3/33/21.txt

10 lines
432 B
Plaintext

[
{
"title": "wani ɗan gudun hijira ya zo guna da ga Yerusalem ",
"body": "\"wani ya tsere daga Yerusalem ya zo wurina\" Kaldiyawa sun halaka Yerusalem kuma suka\nkashe mutanen Yerusalem, amma wasu mutane kaɗan sun tsere."
},
{
"title": "An ci birnin",
"body": "Maganar \"birni\" tana nufin \"Yerusalem.\" Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Babiloniyawa sun lalata Yerusalem\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]