[ { "title": "wani ɗan gudun hijira ya zo guna da ga Yerusalem ", "body": "\"wani ya tsere daga Yerusalem ya zo wurina\" Kaldiyawa sun halaka Yerusalem kuma suka\nkashe mutanen Yerusalem, amma wasu mutane kaɗan sun tsere." }, { "title": "An ci birnin", "body": "Maganar \"birni\" tana nufin \"Yerusalem.\" Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Babiloniyawa sun lalata Yerusalem\" (Duba: figs_activepassive)" } ]