rachelua_ha_ezk_tn_l3/24/19.txt

10 lines
547 B
Plaintext

[
{
"title": "girmankan ikonku",
"body": "Wannan ya bayyana haikalin da cewa ginin da mutane suke alfahari da shi. Wannan yana\nmagana game da shi azaman \"girman kai\" maimakon asalin abin alfaharinsu. AT:\n\"ginin da kuke alfahari da shi\" ko \"asalin girman ku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "faɗi da kaifin takobi",
"body": "Wannan yana nufin makiyansu da takubbansu. AT: \"'ya'yanku maza da mata ...\nza a kashe su a yaƙi\" ko \"maƙiyanku za su kashe ɗiyanku maza da mata ... da takubbansu\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]