[ { "title": "girmankan ikonku", "body": "Wannan ya bayyana haikalin da cewa ginin da mutane suke alfahari da shi. Wannan yana\nmagana game da shi azaman \"girman kai\" maimakon asalin abin alfaharinsu. AT:\n\"ginin da kuke alfahari da shi\" ko \"asalin girman ku\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "faɗi da kaifin takobi", "body": "Wannan yana nufin makiyansu da takubbansu. AT: \"'ya'yanku maza da mata ...\nza a kashe su a yaƙi\" ko \"maƙiyanku za su kashe ɗiyanku maza da mata ... da takubbansu\" (Duba: figs_metonymy)" } ]