rachelua_ha_ezk_tn_l3/01/19.txt

14 lines
433 B
Plaintext

[
{
"title": "Sa'ad da rayayyun halittar suka tashi daga duniya",
"body": "Halittun suna yawo a sama bayan sun bar ƙasa. AT: \"Don haka lokacin da halittun\nsuka bar ƙasa suka hau sama\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Duk inda Ruhu zai tafi",
"body": "Kalmar \"su\" tana nufin halittu."
},
{
"title": "sai gargarorin su tashi a gefensu",
"body": "\"gargarorin sun tafi sama tare da rayayyun halittun\""
}
]