[ { "title": "Sa'ad da rayayyun halittar suka tashi daga duniya", "body": "Halittun suna yawo a sama bayan sun bar ƙasa. AT: \"Don haka lokacin da halittun\nsuka bar ƙasa suka hau sama\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Duk inda Ruhu zai tafi", "body": "Kalmar \"su\" tana nufin halittu." }, { "title": "sai gargarorin su tashi a gefensu", "body": "\"gargarorin sun tafi sama tare da rayayyun halittun\"" } ]