rachelua_ha_ezk_tn_l3/16/56.txt

10 lines
421 B
Plaintext

[
{
"title": "Ba ki ambato 'yar'uwarki Sodom da bakin ki ba a kwanakin da kike fahariya",
"body": "Anan kalmar \"baki\" tana wakiltar mutumin da yayi magana. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Ba ku ma ambaci 'yar uwarku Saduma ba\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "kin zama abar zargi",
"body": "Wannan yana nufin Yerusalem azaman abin da mutane suke magana da mummunar magana\na kansa."
}
]