[ { "title": "Ba ki ambato 'yar'uwarki Sodom da bakin ki ba a kwanakin da kike fahariya", "body": "Anan kalmar \"baki\" tana wakiltar mutumin da yayi magana. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Ba ku ma ambaci 'yar uwarku Saduma ba\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "kin zama abar zargi", "body": "Wannan yana nufin Yerusalem azaman abin da mutane suke magana da mummunar magana\na kansa." } ]