rachelua_ha_ezk_tn_l3/30/06.txt

14 lines
623 B
Plaintext

[
{
"title": "sojojinsu za su fǎɗi da takobi",
"body": "Kalmar \"dukka\" a nan gaba ɗaya ce. Yana nufin mutane da yawa zasu mutu. (Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "Za su zama wofi a tsakiyar yasassun ƙasashen",
"body": "\"Sojojin kawayen Masar za su firgita yayin da aka bar su ba tare da komai ba sai kasashen da aka watsar\""
},
{
"title": "kuma biranen su za su zama cikin dukkan rusassun biranen",
"body": "Kasancewa cikin biranen da aka rusa yana wakiltar lalacewa kamar halakar biranen wasu\nƙasashe. AT: \"garuruwansu za su lalace kamar biranen wasu ƙasashe\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]