[ { "title": "sojojinsu za su fǎɗi da takobi", "body": "Kalmar \"dukka\" a nan gaba ɗaya ce. Yana nufin mutane da yawa zasu mutu. (Duba: figs_hyperbole)" }, { "title": "Za su zama wofi a tsakiyar yasassun ƙasashen", "body": "\"Sojojin kawayen Masar za su firgita yayin da aka bar su ba tare da komai ba sai kasashen da aka watsar\"" }, { "title": "kuma biranen su za su zama cikin dukkan rusassun biranen", "body": "Kasancewa cikin biranen da aka rusa yana wakiltar lalacewa kamar halakar biranen wasu\nƙasashe. AT: \"garuruwansu za su lalace kamar biranen wasu ƙasashe\" (Duba: figs_metaphor)" } ]