rachelua_ha_ezk_tn_l3/29/11.txt

10 lines
312 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da ba wa Ezekiyel saƙonsa ga Fir'auna."
},
{
"title": "kuma babu ƙafar naman jeji da za shi wuce cikin ta",
"body": "Anan \"ƙafar dabba\" tana wakiltar dabbobi. AT: \"hatta dabbar daji ba za ta ratsa ta\nba\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]