[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Yahweh ya ci gaba da ba wa Ezekiyel saƙonsa ga Fir'auna." }, { "title": "kuma babu ƙafar naman jeji da za shi wuce cikin ta", "body": "Anan \"ƙafar dabba\" tana wakiltar dabbobi. AT: \"hatta dabbar daji ba za ta ratsa ta\nba\" (Duba: figs_synecdoche)" } ]