Wed Dec 09 2020 17:04:12 GMT-0500 (Eastern Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-12-09 17:04:12 -05:00
parent f8153c4822
commit 39f4762f11
1 changed files with 4 additions and 4 deletions

View File

@ -1,18 +1,18 @@
[
{
"title": "da yasassun biranen da aka washe su sun zama ganima",
"body": ""
"body": "\"cewa makiya suka sata daga\""
},
{
"title": "cikn zafin fushina",
"body": ""
"body": "Wannan yana magana ne game da fushin Yahweh kamar wuta. Ubangiji yana kaunar Isra'ila\nsosai, saboda haka yana da kishi da hasala lokacin da wasu al'umman suka yi masa ba'a.\nMadadin fassara: \"saboda tsananin kishi na\" ko \"saboda tsananin fushina\" (Duba:"
},
{
"title": "gãba da dukkan masu murna a zuciyarsu ko reni a ruhunsu",
"body": ""
"body": "Anan “zuciya” da “ruhu” suna wakiltar halayen mutum. Za'a iya bayyana ra'ayoyin samun farin\nciki da ƙyama da kalmomin \"farin ciki\" da \"raina.\" Madadin fassara: \"waɗanda suka raina\nmutanen Isra'ila kuma suka yi murna yayin da suka karɓi ƙasata\" (Duba:"
},
{
"title": "ka jure da zage-zagen al'ummai",
"body": ""
"body": "\"wasu al'ummomi sun zage ku\" ko \"wasu al'ummomin sun yi muku ba'a\""
}
]