diff --git a/36/04.txt b/36/04.txt index 5a46f3e..0fda7ea 100644 --- a/36/04.txt +++ b/36/04.txt @@ -1,18 +1,18 @@ [ { "title": "da yasassun biranen da aka washe su sun zama ganima", - "body": "" + "body": "\"cewa makiya suka sata daga\"" }, { "title": "cikn zafin fushina", - "body": "" + "body": "Wannan yana magana ne game da fushin Yahweh kamar wuta. Ubangiji yana kaunar Isra'ila\nsosai, saboda haka yana da kishi da hasala lokacin da wasu al'umman suka yi masa ba'a.\nMadadin fassara: \"saboda tsananin kishi na\" ko \"saboda tsananin fushina\" (Duba:" }, { "title": "gãba da dukkan masu murna a zuciyarsu ko reni a ruhunsu", - "body": "" + "body": "Anan “zuciya” da “ruhu” suna wakiltar halayen mutum. Za'a iya bayyana ra'ayoyin samun farin\nciki da ƙyama da kalmomin \"farin ciki\" da \"raina.\" Madadin fassara: \"waɗanda suka raina\nmutanen Isra'ila kuma suka yi murna yayin da suka karɓi ƙasata\" (Duba:" }, { "title": "ka jure da zage-zagen al'ummai", - "body": "" + "body": "\"wasu al'ummomi sun zage ku\" ko \"wasu al'ummomin sun yi muku ba'a\"" } ] \ No newline at end of file