rachelua_ha_2ch_tn/27/06.txt

10 lines
323 B
Plaintext

[
{
"title": "ya yi tafiya da ƙarfi tare da Yahweh Allahnsa",
"body": "AT: \"yayi biyaya da Yahweh ba tare da ya kauce ba\" ko \"yayi rayuwa da miƙa kai ga Yahweh\" (Duba : figs_metaphor)"
},
{
"title": "A cikin littafin sarakunan Isra'ila da Yahuda.",
"body": "Wannan littafi ne wanda ya rigaya ya bace."
}
]