[ { "title": "ya yi tafiya da ƙarfi tare da Yahweh Allahnsa", "body": "AT: \"yayi biyaya da Yahweh ba tare da ya kauce ba\" ko \"yayi rayuwa da miƙa kai ga Yahweh\" (Duba : figs_metaphor)" }, { "title": "A cikin littafin sarakunan Isra'ila da Yahuda.", "body": "Wannan littafi ne wanda ya rigaya ya bace." } ]