ha_2ki_tn_l3/23/31.txt

26 lines
988 B
Plaintext

[
{
"title": "shekaru ashirin da uku ",
"body": "\"shekaru 23\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Hamutal",
"body": "wannan sunnan mace ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": " Libna... Ribla...Hamat",
"body": " wannan sunayen wurare ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Yehoahaz ya yi aikin mugunta a gaban Yahweh.",
"body": "wannan kalman \"mugunta\" ana iya fassara wannan a matsayin wani jumla, bubuwan da ke... mugu. gaban Yahweh a nan na nufin yadda zai yi hukumci ko zartas da wani abu. duba yadda zaka fassara wannan a (Duba: figs_ kamar yadda yake a 3:1 AT:ya yi aikin mugunta a gaban Yahweh\" ( nominaladj and figs_metaphor)"
},
{
"title": " ya ɗaure shi",
"body": "bayan da ya daure shi, sai ya jefa shi a kurkuku. AT: \" ya jefa shi a kurkuku.(Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "yi wa Isra'ila tarar talanti ɗari...talanti ɗaya",
"body": "ya tilastawa mutanen yahuda su biya tara.(Duba: translate_bmoney)"
}
]