ha_2ki_tn_l3/23/04.txt

26 lines
967 B
Plaintext

[
{
"title": "firistoci da ke ƙarƙashinsa",
"body": "\"da sauran firistocin da suka yi masa hidima\""
},
{
"title": "masu tsaron ƙofa ",
"body": "mutanen da ke tsaron kofofin zuwa haikalin"
},
{
"title": " wa Ba'al...da dukkan taurarin ",
"body": "\" don haka mutanen zasu iya amfani da su don bautar ba'al don haka mutane zasu iya amfani da su bauta wa taurarin"
},
{
"title": "ƙone su... ya kwashe...Ya kuma kawar",
"body": "misalai biyun nan na \"Ya\" na nufin Yosiya amma ana iya fassarar saboda mai karatu ya fahimci cewa sauran mutanen , kamar Hilkiya da firistoci da ke ƙarƙashisa ( 23:4) sun taimakawa Yosiya yayi haka (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Kwarin Kidron...Betel",
"body": "sunnan wurare. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": " ga Ba'al, da rana da wata da duniyoyi da dukkan taurarin sama",
"body": " a matsayin hanyar bauta ga Ba'al, da rana da wata da duniyoyi da dukkan taurarin sama"
}
]