ha_2ki_tn_l3/08/22.txt

42 lines
1.8 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Dukkan bayanai:",
"body": "Sarkin Yehoram na Yahuda ya mutu kuma ɗansa Ahaziya ya zama sarki."
},
{
"title": " Idom ta tayar wa mulkin Yahuda har ya zuwa yau",
"body": "\"to bayan wannan, Idom baya ƙarƙashin ikon Yahuda, kuma haka yake\" (UDB)"
},
{
"title": "mulkin Yahuda",
"body": "A nan \"Yahuda\" na nufin sarkin Yahuda. AT: \"mulkin sarkin Yahuda\" ko \"ikon sarkin Yahuda\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "har ya zuwa yau",
"body": "har lokacin da aka rubuta wannan littafi"
},
{
"title": "Libna ita ma ta tayar alokaci guda",
"body": "Libna ta tayar wa sarkin Yahuda kamar yadda Idom tayi. AT: \"kamar wancan lokacin, Libna tayi tawaye ga sarkin Yahuda\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Libna",
"body": "Wannan wani birni ne a ɓangaren Yahuda. ''Libna'' na nufin mutanen da suke a can. AT: \"mutanen Libna\" (Duba: translate_names da figs_metonymy)"
},
{
"title": "o game da sauran abubuwa game da Yahoram, da duk abin da ya yi",
"body": "\"ƙara karanta tarihin Yehoram da abinda yayi,\""
},
{
"title": "ba su na a rubuceba ... Yahuda",
"body": "Wannan tambayar anyi ta ne a gayawa mai karatu ko a tuna masa bayanai game da Yehoram na sauran littattafai. AT: \"waɗannan abubuwan an rubuta ... Yahuda.\" ko \"zaka iya karanta su ... Yahuda.\" (Duba: figs_rquestion da figs_activepassive) "
},
{
"title": "Yahoram ya mutu ya huta tare da ubanninsa, aka kuma binne shi ",
"body": "A nan \"hutu\" wata hanya ce ta cewa wani ya mutu. Bayan ya mutujikinsa aka bizne shi a wuri ɗaya da kakaninsa. Maganar \"aka bizne shi\" za a iya cewa. AT: \"Yehorsm ya mutu, suka bizne shi da kakaninsa\" (Duba: figs_euphemism da figs_activepassive)"
},
{
"title": "sai Ahaziya ya zama sarki a gurbinsa",
"body": "\"sai Ahaziya, ɗan Yehoram, ya zama sarki bayan ya mutu\""
}
]