ha_2ki_tn_l3/02/09.txt

18 lines
522 B
Plaintext

[
{
"title": "ya zama ",
"body": "\"ya faru\""
},
{
"title": "ƙetare",
"body": "Wannan na nufin tsallake Kogin Yodan. AT: \"tsallake Kogin Yodan\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "kafin a ɗauke ni daga gare ka",
"body": "Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: \"kafin Yahweh ya ɗauke ni daga gareka\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "riɓi biyu na ruhunka ",
"body": "A nan ruhun Iliya na nufin iko na ruhaniya. AT: \"ninkin ikonka na ruhaniya\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]