ha_2ki_tn_l3/21/01.txt

18 lines
879 B
Plaintext

[
{
"title": "Hefziba",
"body": "Mahaifiyar Sarki Manasse (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "aikin mugunta a gaban Yahweh,",
"body": "Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 3: 2. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kamar abubuwan banƙyama",
"body": "Wata ma'anar mai yiwuwa ita ce \"gami da abubuwa masu ƙyama.\" "
},
{
"title": "ya sake ginin wuraren bisa da Hezekiya mahaifinsa ya rurrushe",
"body": "Da Manasse ya umarci ma'aikatansa su yi masa ginin. AT: \"ya sake gina masujadai a ciki ... ya gina bagadai don Ba'al, ya yi sandan Ashtora\" ko \"ya sa ma'aikatansa su sake gina masujadai ... ya sa su gina wa bagadai don Ba'al, sun yi sandan Ashtora\" ( Duba: figs_metonymy)"
}
]