ha_2ki_tn_l3/09/09.txt

22 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani: ",
"body": "Saurayin annabin ya ci gaba da faɗa wa Yehu maganar Ubangiji wanda ya naɗa ya\nzama Sarkin Isra'ila. ƙaramin annabin ya ci gaba da faɗar maganar Yahweh ga Yehu, wanda ya shafe ya zama sarkin Isra'ila."
},
{
"title": "Zan mayar da gidan Ahab kamar ",
"body": "wannan na nufin Allah zai hallaka Ahab da iyalinsa kamar yadda ya hallaka Yerobowam da Ba'asha da iyalinsa. AT: \"zan kawar da gidan Ahab kamar yadda na kawar da\" (Duba: figs_explicit) "
},
{
"title": "gidan Ahab",
"body": "wannan maganar an yi amfani da shi sau uku. kowanne lokaci, kalmar \"gida\" na nufin \"iyali\" na mutumin. AT: \"iyalin\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Nabat ... Ahija",
"body": "waɗannan sunan mazaje ne. fassara sunan \"Nabat\" kamar yadda kayi a 3:1. (Duba: translate_transliterate)"
},
{
"title": "Karnuka kuma za su ci naman Yezebel ",
"body": "wannan na nufin karnuka za su ci gawar Yezebel. AT: \"karnuku za su ci gawar Yezebel\" (Duba: figs_explicit)"
}
]