ha_2ki_tn_l3/24/05.txt

10 lines
541 B
Plaintext

[
{
"title": "ba a rubuce suke a littafin tarihin sarakunan Yahuda ba?",
"body": "wannan a rubuce yake kamar tambaya domin a lokacin da aka yi wanna rubutun mutane sun rigaya suna da labarin. ana iya rubuta wanna a matsayin bayani. ana iya fassra wannan kamar yadda ya ke a 8:22 AT: gama a rubuce yake...Yahuda \" ko \"zaka iya samun su a ...Yahuda\" (duba: figs_activepassive da figs_rquestion)"
},
{
"title": "ya yi barci tare da kakaninsa",
"body": "ya mutu a ka kuma binne shi tare da kakaninsa.(Duba: figs_euphemism)"
}
]