ha_2ki_tn_l3/25/06.txt

18 lines
604 B
Plaintext

[
{
"title": "Ribla",
"body": "wannan sunnan wani wuri ne.(Duba: translate_names)"
},
{
"title": " aka yanke masa hukunci",
"body": "\"zartas da yadda zasu horar da shi\" (see UDB)"
},
{
"title": "an yayyanka su a gabansa",
"body": "idannu kwatanci ne na jiki. AT: \"Game da 'ya'yan Zedekiya maza kuwa, an yayyanka su a gabansa (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "ya ƙwaƙule masa idanunsa",
"body": "Nebukadnezza ya ƙwaƙule masa idanun Zedekiya . ana iya fassarawa mai karatu ya gane cewa mutane sun taimakawa Nedukadnezzar ta wurin yin wannan (Duba: figs_explicit)"
}
]